Promotion

...Your Northside Numero Uno Blog

Lyrics: Dat Kd Rapper - Melanin (@MelaninMic)
VERSE 1
Gani nan sinadarin ta launin  bakin pata
Abin fahariyan gayu, abin addo ta mata
Shape shape banza ta hanani don in bunkasa
A yayyan ku zan kara pito don ku San kun kasa
Baby ina Traffic kamar mota yake, kekene
Sunce sun breaking RECORD ashe abin ma PEPE  ne
Komai son addo bazan sa kaya kamar Denrele 
Iskancin alinko bai cika ba sai da pepeye
Tun da Biggie ya rasu kun jira kuna sa ido
Ku karfafa Rap da ta rasu ta kara farfado
Rappers claiming sick a gefe nike ina ta kallo
Jiran gado nike kamar Prof. Osibanjo
Da akaji ni underground, gayu sun shiga kaptu
Na dago na pasa ance saba gyaran taku
Dani da gayu na, wayeshi Nnamdi Kanu? 
Kutumar buran uba arewa toh ganaku

Hook
Nine wannan Rapper na fito garin kaduna
Ko kun kini dole zaku jini (2×)

VERSE 2
Kuluyomi rayuwa na karo mana ilimi
Turawa sun amince experience babban malami
Toh yawo kenan nike da allo da alkalami
Don jarabawa kan zo a hutu ko akan aiki
Na gama dahuwa a kicin kuma na pito
Da zapinta a teburi dole fa sai nayi blow
Bazan kone harshe ba don danddano zakin romo
Kome yawan fans bana sanya dole fa sai na blow
Talauci wanted to DRAW  me back amma nayi YAUKI
Unless my PEPPER raise ko dukan mu zamu tafi YAJI
Rashin gamsuwa ne ke kawo yaki da jahilci
A bar MAGANA haka sai in za'ayi batun JARI
Bahaushe yace baya shan sugar sai dai karamci dai
Ina nace zan hammer in koma ghetto yaudara ne
Meaning if I'm dope, ba kwaya ne nasha habaici  ne
Killing all these rappers na dauka abin adini ne

Hook (2×)

VERSE 3
Kwado a ruwa, kun kini dole ku shani 
LIVE wato a sa gawa kenan yayi  NISHI
CONTENTED kamar kifi bana KISHI
No be JAZZ hiphop ne zalla babu TSAFI
Yan adawa, yaya kamu, kunu, ko da jiko
SA IDAWA sun kasa bawa makaho IDDO
Neman pitawa cikin ruwa sai da pito
Ina iyawa aba kyenwa kifi yayi riko
They all FLY wato KUDA kenan babu pukapukai
Basu kawo wuta, gasu kuma wai su makanikai
Suna keeping 100, ajiya nike a dubai
Bata shawo kaina rayuwan nan ta Atajirai
Shatale tale, ga gayuna cike a randa
Cinye BEEF suke sun bar gayu da tauna GANDA
Ina ruwan ka? Nawa cike take a randa 
U can't stopped my flow even u be the best plumber

Hook till fade

#DatkdRapper
#CRS
@MelaninMic 

No comments